IQNA

Pira Ministan Kasar Bangaladash Ya Yi Kira Ga Sauran Musulmi Da Su yaki Rashin Aadalci

17:42 - July 15, 2012
Lambar Labari: 2369082
Bangaren kasa da kasa, pira ministan kasar bangaladash ya kirayi dukkanin kasashen msulmi da su dauki dukaknin matakan suka dace shiga kafar wando daya duk wani aiki an rashina dalci da ake yi kan sauran musulmia wasu yankuna na kasashen duniya musamman a kasashen da ban a musulmi ba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na thedailystar cewa, pira ministan kasar bangaladash ya kirayi dukkanin kasashen msulmi da su dauki dukaknin matakan suka dace shiga kafar wando daya duk wani aiki an rashina dalci da ake yi kan sauran musulmia wasu yankuna na kasashen duniya musamman a kasashen da ban a musulmi ba da suke gallazawa mabiya addinin muslunci.
Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon fashewar wani bam lokacin da ake gudanar da bikin aure a lardin Samangan na kasar Afghanistan a safiyar yau ya kai mutane 17 yayin da wasu akalla 60 suka samu raunuka.
Wani babban jami'in kiwon lafiya a asibitin Samangan mai suna Mansur Fayez, ya shaida wa manema labarai cewa daga cikin gawarwaki 13 da aka shigar a dakin ajiye gawarwaki na asibitin har da wani dan Majalisar dokoki da ke wakiltar yankin mai suna Ahmad Khan, da kuma shugaban hukumar ayyukan leken asiri na lardin.
Rahotanni sun ce maharin ya tarwatsa bam ne a cikin taron mutane da ke halartar bukukuwan auren 'yar wani dan Majalisa da ke wakilatar yankin a Majalisar dokokin kasar da ke Kabul, yayin da wasu rahotannin ke cewa yawan wadanda za su iya saruwa sakamakon wannan hari zai iya karuwa saboda yanzu haka akwai wasu mutane 22 da ke kwance jina-jina a kan gadon asibiti sabo da raunukan da suka sama bayan fashewar bam din.
1052502



captcha