Bangaren kasa da kasa, mahukuntan wahabiyawan Saudiyya na hankoron ganin sun gwama matsalar mataimakin shugaban kasar Iraki Tarik Hashimi da ake zarginsa da aikata ta'addanci a kasar da kuma batun kame babban malamin addinin muslunci na yankin gabacin Saudiyya Sheikh Namir ta hanayar saka sharadin janye tuhuma kan Hashimi kafin sakin malamin.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar talabijin din Ala'alam cewa, wasu majiyoyin sun tabbatar da cewa mahukuntan wahabiyawan Saudiyya na hankoron ganin sun gwama matsalar mataimakin shugaban kasar Iraki Tarik Hashimi da ake zarginsa da aikata ta'addanci a kasar da kuma batun kame babban malamin addinin muslunci na yankin gabacin Saudiyya Sheikh Namir ta hanayar saka sharadin janye tuhuma kan Hashimi kafin sakin malamin da aka kame bisa zargin cewa yan atunzura jama'a domin su ki mahukunta.
Rahotannin sun tababtar da cewa mahukuntan gwamnatin wahabiyawan Saudiyya ta aike da wani dan sako daga kasar Turkiya domin ganawa da mahukuntan kasar Iraki, inda suke tura shi domin ya sheda ma gwamnatin ta kasar Iraki cewa a shirye suke su saki babban malamin addinin muslunci na yankin gabacin kasar da suka kame a makon day a gabata, amma bisa sharadin cewa a janye tuhumar da ake yi kan Traika Hashimi dangane da ayyukan ta'addanci da aka samu cewa yana da hannu wajen shirya su.
Yanzu haka dai mahukuntan wahabiyawan Saudiyya na hankoron ganin sun gwama matsalar mataimakin shugaban kasar Iraki Tarik Hashimi da ake zarginsa da aikata ta'addanci a kasar da kuma batun kame babban malamin addinin muslunci na yankin gabacin Saudiyya Sheikh Namir ta hanayar saka sharadin janye tuhuma kan Hashimi kafin sakin malamin wanda ya saba da fuskantar virin wannan zallunci daga mahukuntan tsarin fir'annci na Ali Saud.
1054642