IQNA

An Nuna Wani Kwafin Littafin Li’irabin Kur’ani Mai Tsarki A Taron Baje Kolin Kur’ani Mai Tsarki

17:49 - July 21, 2012
Lambar Labari: 2373884
Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin littafin li’irabin kur’ani mai tsarki a taro baje kolin kur’ani na kasa da kasa ake gudanarwa abirnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar muslunci ta Iran tare da halartar wakilan cibiyoyin kur’ani na kasashen duniya kamar dai yadda aka bayyana a wajen taron.
Kamfain dilalncin labaran iqna ya habarat cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, an nuna wani kwafin littafin li’irabin kur’ani mai tsarki a taro baje kolin kur’ani na kasa da kasa ake gudanarwa abirnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar muslunci ta Iran tare da halartar wakilan cibiyoyin kur’ani na kasashen duniya kamar dai yadda aka bayyana a wajen taron na duniya.
A wani labarin na daban kuma babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi da ke kasar Labanon ya bayyana cewar kungiyarsa a shirye take ta kalubalanci kowane irin harin wuce gona da iri daga haramtacciyar kasar Isra'ila.
A jawabinsa dangane da cikan shekaru shida da gagarumin nasarar da kungiyar Hizbullahi ta samu a yakin kwanaki 33 da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a jiya laraba; Sayyid Hasan Nasrullahi ya jaddada cewa; Yahudawan Sahayoniyya da kansu sun yi furuci da cewar sun sha kashi a yakin kwanaki 33 da suka kaddamar kan kasar Labanon.
Sayyid Nasrullahi ya bayyana cewa; bayan kammala yakin kwanaki 33 kan kasar Labanon makiya suka fara kitsa wani sabon makirci kan kasashen yankin gabas ta tsakiya muhimmi daga ciki shi ne kifar da gwamnatin Bashar Asad da rusa Siriya domin kasar ta shiga cikin sahun masu biyayya ga Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila.
Sayyid Nasrullahi ya kuma jaddada cewa; kasar Siriya tana matsayin babbar barazana ce ga Amurkawa da Isra'ilawa saboda karfinta na soji da taimakawa kungiyoyin gwagwarmaya da take yi a yankin gabas ta tsakiya don haka suke kokarin ganin bayanta ta hanyar karfafa ayyukan ta'addanci a cikin kasar.
1057840

captcha