IQNA

Ana Yin Kisan Kare Dangi Kan Musulmin Kasar Myanmar A Lokacin Da Duniya Ke Kallo

19:37 - July 27, 2012
Lambar Labari: 2378429
Bangaren kasa da kasa, a daidai lokacin da kasashen duniya musamman masu jin kansu suke raya cewa suna kare hakkokin dan adam musamman marassa rinjaye da suke fusnaktar matsaloli a kasashensu yanzu haka ana ci gaba da yin kisan kare dangi a kan mabiya addinin muslunci a kasar Maynamar batr da irin wadannan kasashe sun ce komai ba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo, cewa a daidai lokacin da kasashen duniya musamman masu jin kansu suke raya cewa suna kare hakkokin dan adam musamman marassa rinjaye da suke fusnaktar matsaloli a kasashensu yanzu haka ana ci gaba da yin kisan kare dangi a kan mabiya addinin muslunci a kasar Maynamar batr da irin wadannan kasashe sun ce komai ba, maimakon haka ma ba su kallon lamarin a matsayin cin zarafin dan adam.
majalisar malaman addinin muslunci a kasar Sudan ta fitar da wani bayani da a cikinsa take cewa al’ummar kasar ba su bukatar wani abu ya zama tsarinsu na rayuwa tare da yin kira da a kara baiwa wannan bangare muhimmanci a matukar a cikin dukaknin harkokin mulki da siyasa a fadin kasar.
A bangare guda kuma gwamnatin Sudan ta musanta cewa; jiragen saman yakinta sun kai hare-hare kan 'yan tawaye a yankunan jihohin kudancin Kordofan da Blue Nile.
Kakakin rundunar sojin kasar Sudan ya bayyana cewar sojojin gwamnatin Sudan ba su kaddamar da wani hari kan 'yan tawayen kasar ba a cikin 'yan kwanakin nan, ballantana kai hare-hare kan yankunan jihohin kudancin Kordofan da Blue Nile, don haka da'awar kasar Amurka na cewa sojojin gwamnatin Sudan sun kai hare-hare kan yankunan jihohin biyu karya ce tsagwaronta.
1062758

captcha