IQNA

Kyamar Musulmi Na Ci Gaba Da Karuwa A Tsakanin Mutanen Kasar India Da Ba Musulmi Ba

15:02 - July 28, 2012
Lambar Labari: 2379178
Bangaren kasa da kasa, nuna kyama ga mabiya addinin Musulunci na ci gaba da karuwa akasar India a cikin lokutan nan sakamakon abin da suka gani na cin zarafinsua kasar da ke makwaftaka da su ab tare da kasashen duniya sun ce uffa kan hakan ba duk kuwa da dawa kare hakkokin bil adam ada ake yin a karya.
Kmafanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na On Islam cewa, nuna kyama ga mabiya addinin Musulunci na ci gaba da karuwa akasar India a cikin lokutan nan sakamakon abin da suka gani na cin zarafinsua kasar da ke makwaftaka da su ab tare da kasashen duniya sun ce uffa kan hakan ba duk kuwa da dawa kare hakkokin bil adam ada ake yin a karya da ba bushi a aikace.
Kamar yadda ake tsammani, kasahen Rasha da China sun hau kan kujerar naki ko kuma abinda ake kira veto dangane da bukatar da kasashen yamma suka gabatar a komitin tsaro na kan kara takurawa gwamnatin shugaba Bashar Al-asad na kasar Syria, A jiya Alhamis ne mambibin komitin tsaro na 15 suka kada kuri'a a kan wannan bukatar, inda kasashe 11 suka amince da kudurin, ukku daga cikinsu masu kujerun din din din a komitin ne, wato kasashen Amurka Faransa da kuma Britania, a yayinda kasashe biyu masu kujerun din din din a komitin wato Rasha da China kuma suka ki amincewa da kudurin, sannan kasahen Pakistan da kuma Afrika ta kudu, wadanda membobin komitin ne na wucin gadi, sun kauracewa kada kuri'ar.
Tare da wanna matsayin da kasashen Rasha da kuma china suka dauka, kokarin da kasashen yamma tare da wasu kawayensu a kasashen larabawa na kara takurawa gwamnatin kasar Syria ya kasa kai labari.
Sa'o'ee kadan, kafin a fara kada kuri'a kan wannan bukatar a komitin, shugaban kasar Amurka Barak Obama ya kira tokwaransa na kasar Rasha Vlidemir Putin ta wayar tarho inda ya yi kokarin gamsar da shugaban na kasar Rasha kan bukatar amincewa da wannan kudirin.
Kasashen Rasha da China dai sun bayyana cewa kudurin da kasashen yamma suka gabatar yana nuna goyan baya ga bangare guda ne cikin bangarorin da suke riciki a kasar ta Syria, wato yan tawayen kasar, wadanda kuma suka dauke da makamai kuma suke samun tallafi daga wadannan kasashe. MDD, kan warware rikicin na kasar Syria, mai bukatu. 1062290
captcha