Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya aike da wasika zuwa ga shugabar kasar Myanmar da ke neman ta dauki matakan dakatar kisan kiyashin da ake yi wa musulmin kasar wanda mutanen kasar da ba musulmi ba suke yi da kuma jami’an tsaron kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya ahabrat cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa shugaban kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya aike da wasika zuwa ga shugabar kasar Myanmar da ke neman ta dauki matakan dakatar kisan kiyashin da ake yi wa musulmin kasar wanda mutanen kasar da ba musulmi ba suke yi da kuma jami’an tsaron kasar da suke samun umurnin yin haka da gwamnati kai tsaye.
Tun bayan da mabiya addinin buda suka dauki matakin yin kisan kiyashi kan al’ummar musulmi mazauna kasar Myanmar da suka kai kimanin kashi ashirin cikin dari na mutanen kasar, har yanzu babu wata daga cikin kasashen larabawa da na musulmi da suka uffan in banda jamhuriyar muslunci ta Iran, da kuma wasu daga cikin kasashe masu yancin siyasa.
A jiya ne shugaban kungiyar hadin kan kasashen musulmi ya aike da wasika zuwa ga shugabar kasar Myanmar da ke neman ta dauki matakan dakatar kisan kiyashin da ake yi wa musulmin kasar wanda mutanen kasar da ba musulmi ba suke yi da kuma jami’an tsaron kasar da kuma yan banga.
1063325