IQNA

Rangadin Hojj Mohammadi Iraqi A Bangaren Iqna A taron Baje Koli

23:07 - August 02, 2012
Lambar Labari: 2383847
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin mambobin majalisar fayyace maslahar tsarin muslunci a jamhuriyar muslunci ta Iran ya kai wata zirar rangadi a taron baje koli na kur’ani mai tsarki da ake gudanarwa yanzu a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar muslunci.
Kamfanin dilalncin labaraniqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren yada labaransa, cewa Hojjatol Islam Iraki daya daga cikin mambobin majalisar fayyace maslahar tsarin muslunci a jamhuriyar muslunci ta Iran ya kai wata zirar rangadi a taron baje koli na kur’ani mai tsarki da ake gudanarwa yanzu a birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar muslunci ta Iran, wanda shi ne na ashirin da ake gudanar da shi.
A bangare guda kuma an bude harshe na arba’in a babban kamfanin dillancin labaran kur’ani mai tsarki na iqna tare da halartar shugaban wannan kamfanin dillancin labarai na Sayyid Muhammad Hussaini a babban taron baje koli na littafai na kasa d akasa da ke gudana abirnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar musulunci ta Iran, wanda ke gudana a karo an ashirin da biyar.
Kungiyar malaman addinin muslunci da ke yankin Kurdistan ta kasar Iraki sun yi kakkausar suka da yin Allawadai da ke ta alfarmar kur’ani mia tsarki ta hanyar kone wasu shafukansa kamar yadda wani bayani da suka fitar ya yi nuni da hakan.
Bayanin malaman ya ci gab ada cewa, wajibi ne a dauki dukaknin matakan da suka dace domin ladabtar da duk wanda ya aiakata wani laifi na cin zarafin da keta alfar kur’ani mai tsarki, tare da bayyana kone shafukan kur’ani da wani mutum ya yi da cewa hakan ya yi hannun riga da koyarwar dukkanin addinai da ma dabi’a ta dan adam.
1068853






















captcha