Bangaren kasa da kasa, an shiga rana ta takwas a ci gaba da gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarrki da kuma harda amataki na kasa da kasa da ke gudana abirnin Dubai babbar cibiyar kasuwanci ta hadaddiyar daular larawa da za ta dauki kwanaki goma sha shida a na gudanar da ita.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na wam, cewa a yau an shiga rana ta takwas a ci gaba da gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarrki da kuma harda amataki na kasa da kasa da ke gudana abirnin Dubai babbar cibiyar kasuwanci ta hadaddiyar daular larawa da za ta dauki kwanaki goma sha shida a na gudanar da ita kamar dai yadda masu kula da shirya gasar suka fada.
Bayanin ya ciu gaba da cewa gasa tana da matukar muhimmanci kasantuwarta daya daga cikin wadanda ake shiryawa a matsayi na kasashen duniya da suke bayar da gudunmawa wajen tabbatar da cewa gasar ta yi armashi a matsayi na kasa da kasa, tare da bayar da kyautuka mafi girma acikin irinta da ake yi a wasu kasashen musulmi da na larabawa.
A yau ne aka shiga rana ta takwas a ci gaba da gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarrki da kuma harda amataki na kasa da kasa da ke gudana abirnin Dubai babbar cibiyar kasuwanci ta hadaddiyar daular larawa da za ta dauki kwanaki goma sha shida a na gudanar da ita kamar yadda aka tabbatar wa manema labarai da suke wurin.
1070002