IQNA

Za A Gudanar Da Zama Kan harkokin Banki A Mahangar Addinin Muslunci

12:17 - August 08, 2012
Lambar Labari: 2388328
Bangaren kasa da kasa, a cikin watanni biyu masu zuwa ake sa ran gudanar da zaman tatatunawa na manyan jami'an bankunan muslunci a birnin Dubai cibiyar kasuwanci ta kasar hadaddiyar daular larabawa kamar dai yadda majiyar bankin ta tabbatar ga manema labarai a cikin wannan mako.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na hedgeweek, cewa a cikin watanni biyu masu zuwa ake sa ran gudanar da zaman tatatunawa na manyan jami'an bankunan muslunci a birnin Dubai cibiyar kasuwanci ta kasar hadaddiyar daular larabawa kamar dai yadda majiyar bankin ta tabbatar ga manema labarai a cikin wannan mako da muke ciki.

Wannan babban banki na muslunci dai yana samun karbuwa a cikin kasashen musulmi da dama, gami da ma wasu daga cikin kasashen da gwamnatocinsu da tsarinsu ban a addinin muslunci ba ne, da hakan ya hada wasu daga cikin kasashen kudancin Asia da kuma gabacinta, da kuma wasu daga cikin kasashen nahiyar Afirka, kasantuwar cewa bankin bas hi da tsari na bayar da kudin ruwa kamar yadda sauran bankuna suke yi bias tsarinsu na duniya.

Bayanin ya tabbatar da cewa a cikin watanni biyu masu zuwa ake sa ran gudanar da zaman tatatunawa na manyan jami'an bankunan muslunci a birnin Dubai cibiyar kasuwanci ta kasar hadaddiyar daular larabawa kamar dai yadda majiyar bankin ta tabbatar ga manema labarai a cikin wannan mako a birnin na Dubai.

Tarin bankin musulunci da yake samun karbuwa dai a halin yanzu kasar alazia c eta fara shi, kuma bias ga yadda ya samu karbuwa a tsakanin yan kasuwar kasar hakan ya sanya ya yi tasiria sauran harkoki na bankin Asia.

1073094


captcha