Bangaren siyasa, shugaban majalisar dokokin jamhuriyar muslunci ta Iran ya bayyana cewa yanayin da ake ciki a kasar Syria shi ne babban abin da zai fayyace makomar al’ummomin yankin musamamn ma ganin cewa lamarin ya koma na siyasa tsakanin kasashe suke neman tabbatar manufofin kasashen turai a yankin da kuma masu adawa da hakan.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarat cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na yada labaransa na cikin gida cewa, Ali Larijani shugaban majalisar dokokin jamhuriyar muslunci ta Iran ya bayyana cewa yanayin da ake ciki a kasar Syria shi ne babban abin da zai fayyace makomar al’ummomin yankin musamamn ma ganin cewa lamarin ya koma na siyasa tsakanin kasashe suke neman tabbatar manufofin kasashen turai a yankin da kuma masu adawa da hakan, saboda kokarinsu na ganin cewa al’aummomin sun samu yancin siyasa.
Mataimakin ministan harkokin wajenn kasar Abdullahian ya ce tattaunawa tsakanin dukaknin bangarori na kasar Syria it ace hanyar fita daga rikicin da kasar ta ke fama da shi wanda kasashe makiyan al’ummomin yankin suka haddasa saboda cimma wasu manufofi nasu na siyasa kan gwamnatin kasar Syria da ba su dasawa da ita tsawon shekaru saboda banbancin siyasa da mahanga kan lamurran da suke kai da komowa.
A zantawar da ta hada shi da gidan talabijin din Al-alam shugaban majalisar dokokin jamhuriyar muslunci ta Iran ya bayyana cewa yanayin da ake ciki a kasar Syria shi ne babban abin da zai fayyace makomar al’ummomin yankin musamamn ma ganin cewa lamarin ya koma na siyasa tsakanin kasashe suke neman tabbatar manufofin kasashen turai a yankin da kuma masu adawa da hakan a yankin.
1073918