IQNA

Bayar Da Horo Kan Koyawar Muslunci A Jami’ar Birnin London Na Kasar Birtaniya

23:16 - August 14, 2012
Lambar Labari: 2393157
Bangaren kasa da kasa, za a fara gudanar da wani shiri na bayar da horo domin samun masaniya kan addinin muslunci da kuma sanin halayyar dan adam a mahangarsa a jami’ar birnin London na kasar Birtaniya wanda masana da kuma malamai masu koyarwar kan addini da al’adun muslunci.
Kmafanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na iidr, cewa za a fara gudanar da wani shiri na bayar da horo domin samun masaniya kan addinin muslunci da kuma sanin halayyar dan adam a mahangarsa a jami’ar birnin London na kasar Birtaniya wanda masana da kuma malamai masu koyarwar kan addini da al’adun muslunci kamar dai yadda bangaren hulda da jama’a na jami’ar ya sanar.
A cikin wannan watan ne za a gudanar da wani zaman taro kan harkokin tafiyarwa abirnin Moscow na kasashen musulmi da ke yankin gabas ta tsakiya wadanda akasarinsu mabiya tafarkin addinin muslunci ne kuma larabawa.
Gungun lauyoyi musulmi sun gudanar da wani zama na musamma a birnin maskat fadar mulkin kasar domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci halin da ake ciki yanzu haka a wasu kasashen larabawa da kuma irin gudunmawar da za su iya bayarwa domin kare hakkokin fararen hula.
Daga cikin wadanda suka halarci taron har da wakilai daga kasashen da dukakninsu mambobi ne akungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya, wadda ta take wakiltar musulmi a taruka na kasa da kasa.
Kungiyar lauyoyi musulmi sun gudanar da wani zama na musamma a birnin maskat fadar mulkin kasar domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci halin da ake ciki yanzu haka a wasu kasashen larabawa da kuma irin gudunmawar da za su iya bayarwa domin kare hakkokin mutane.
1076539


















captcha