IQNA

Wasu Daga Cikin ‘Yan Jarioda Na Kasar Rasha Sun Koyi Istilahohin Musulunci

22:44 - August 16, 2012
Lambar Labari: 2394563
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin yan jarida na kasar Rasha sun koyi istilahohin addinin muslunci domin hakan ya taimaka musu wajen gudanar da aikinsu musamman wanda ya shafi musulmi da kuma addinin muslunci a cikin kaar ko kuma a mataki da kasa da kasa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na ria, cewa wasu daga cikin yan jarida na kasar Rasha sun koyi istilahohin addinin muslunci domin hakan ya taimaka musu wajen gudanar da aikinsu musamman wanda ya shafi musulmi da kuma addinin muslunci a cikin kaar ko kuma a mataki da kasa da kasa kamar yadda aka san kasar da son kyautata alaka da addinin muslunci.
A cikin shekara ta 2000 masallatan da suke fadin kasar amurka a cikin dukkanin jahohi hamsin na kasar adadin bai wuce 1209 ba, amma ya zuwa shekara ta dubu biyu da goma sha daya adadin ya karu kashi saba’in da hudu idan aka kwatanta da wancan adadin, in da ya kai masallatai 2106 a cikin jahohi hamsin na kasar.
Wani bangare na wannan rahoto an yi ishara da cewa, mafi yawan matasa mabiya addinin muslunci mazauna kasar Amurka, sun yi amannar cewa manyan jami’an gwamnatin kasar suna tsananin gaba da addinin muslunci da koyarwarsa, amma hakan ba zai hana su ci gaba da gudanar da harkokinsu na muslunci ba.
A cikin wanmnan makon ne wani mutum da ake kira mai bayar da fatawa na gwamnatin Saudiyya Abdulaziz Bin Abdullah Al-sheikh, ya fitar da wata fatawa daga mahangarsa ta akidar wahabiyanci da ke kafirta musulmi kansu wadanda ba su bin wannan tafarki. 1079313
captcha