Bangaren kasa da kasa, kimanin shekaru 43 da suka gabata ne yahuadawan sahyuniya masu tsatsauran ra’ayi suk kai frmaki kan masallacin Qods mai alfarma inda suka kona shi da wuta kuma suka ci zarafin musulmi palastinawa da mabiya addini9n kirista da ke zaune acikin birnin na Qods.
Kamafanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na wam, cewa kimanin shekaru 43 da suka gabata ne yahuadawan sahyuniya masu tsatsauran ra’ayi suk kai frmaki kan masallacin Qods mai alfarma inda suka kona shi da wuta kuma suka ci zarafin musulmi palastinawa da mabiya addini9n kirista da ke zaune a cikin birnin na Qods mai albarka.
Daruruwan matasan kasar Rasha sun nuna goyon bayansu ga al’ummar palastinu da suke fuskantar zalunci da danniya daga haramtacciyar kasar Isra’ila a tsawon shekaru ta hanyar mamaye musu yankuna da cin zarafinsu da kame su ba tare da laifin tsaye ko na zaune ba.
Daruruwan matasan sun taru ne a wani babban dandali da ke tsakiyar birnin Moscow na kasar Rasha inda suka daga tutoci na kasashen Rasha da kuma palastinedomin nuna cikakken goyon bayansu ga wannan al’umma da take fuskantar zalunci daga yahudawan sahyuniya, tare da amincewa manyan kasashe na duniya kama su Amurka da Birtaniya gami da Faransa da sauransu.
1082433