IQNA

Wata Jamiyya Siyasa a Kasar Jordan Ta Yi Kira Da A kawo Karshe Aalakar Kasar Da Isra’ila

22:10 - August 21, 2012
Lambar Labari: 2396731
Bangaren kasa da kasa, wata jamiyyar siyasa a kasar Jordan ta yi kira da a kawo karshen duk wata alaka da ke akwai tsakanin gwamnatin kasa da kuma haramtacciyar kasar Isra’ila wadda aka kulla tun tsawon shekaru sama da talatin da suka gabata lamarin da ya baiwa haramtacciyar gwamnatin yahudawan damar cin karenta babu babbaka kasar ta Jordan.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Palastine-Info, cewa wata jamiyyar siyasa a kasar Jordan ta yi kira da a kawo karshen duk wata alaka da ke akwai tsakanin gwamnatin kasa da kuma haramtacciyar kasar Isra’ila wadda aka kulla tun tsawon shekaru sama da talatin da suka gabata lamarin da ya baiwa haramtacciyar gwamnatin yahudawan damar cin karenta babu babbaka kasar ta Jordan wadda ta hainci larabawa sau tari.
A lokacin malaman addinin muslunci na hakika suke ci gaba da hankoron ganin an samu fahimtar juna tsakanin dukaknin al’ummomin duniya tare da zaman lafiya wasu daga cikin masu kiran kansu malaman addini a kasar Sudiyya suna fitar da fatawoyin halascin kai hari kan saura mabiya addinai kamar majamioin mabiya addinin kirista.
A cikin wanmnan makon ne wani mutum da ake kira mai bayar da fatawa na gwamnatin Saudiyya Abdulaziz Bin Abdullah Al-sheikh, ya fitar da wata fatawa daga mahangarsa ta akidar wahabiyanci da ke kafirta musulmi kansu wadanda ba su bin wannan tafarki na wahabiyanci, inda ya halasta kaddamar da kai hare-hare kan wuraren ibadar mabiya addinin kirista.
Masana da dama suka ganin a lokacin malaman addinin muslunci na hakika suke ci gaba da hankoron ganin an samu fahimtar juna tsakanin dukaknin al’ummomin duniya tare da zaman lafiya wasu daga cikin masu kiran kansu malaman addini a kasar Sudiyya suna fitar da fatawoyin halascin kai hari kan saura mutane da ba musulmi ba.
1082542



















captcha