IQNA

Kungiyar Hizbullah Ta Taya Fursunan Yaki Dan Syria Da Aka Saka Daga isra’ila Murna

22:45 - August 25, 2012
Lambar Labari: 2398553
Bangaren kasa da kasa, kungiyar gwagwarmayar musulunci a kasar Lebanon ta hizbullah ta mika sakon taya murna ga dan kasar Syria da haramtacciyar kasar Isra’ila ta tsare tsawon shekaru ashirin da bakwai da suka gabata wanda ya jadda matsayarsa ta ci gaba da gwagwarmaya domin kawar da yahudawan sahyuniya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo, cewa kungiyar gwagwarmayar musulunci a kasar Lebanon ta hizbullah ta mika sakon taya murna ga dan kasar Syria da haramtacciyar kasar Isra’ila ta tsare tsawon shekaru ashirin da bakwai da suka gabata wanda ya jadda matsayarsa ta ci gaba da gwagwarmaya domin kawar da yahudawan sahyuniya masu barna a bayan kasa.
Kafofin yada labarai na kasashen yammacin turai suna taka gagarumar rawa wajen karfafa gwiwar masu akidar cin zarafin musulmi da kuma keta alfarmar musulmi da addinin musulunci a duniya kamar dai yadda muke gani a duniya musamman ma a cikin nahiyar turai.
an watsa labarai masu karo da juna dangane da makomar majalisar ministocin kasar masar karkashin jagorancin fira minitsna Kamal Janzuri wanda masu tsaurin ra’yin kishin islama suke tuhumarsa da kasawa yayin da majalisar sojin kasar ba ta ba shi goyon bayn da yake bukata wajen gudanar da ayyukansa na tafiyar da mulki.
Mambobin majasar dokokin kasar Masar sun yi kira da a safke babban malamin kasar mai bayar da fatawa bayan ya yi tafiya zuwa haramtacciyar kasar Isra’ila ba tare da izinin majalisa da kuma yin shawara da majalisar malaman addinin muslunci ta kasar ba lamarin da ake kallonsa a matsayin wani babban kure.
1083717




















captcha