IQNA

Mutanen Kasar Pakistan Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Yin Allawadai Da Kisan Shi’a

18:01 - August 26, 2012
Lambar Labari: 2399347
Bangaren kasa da kasa, mutanen kasar pakisan sun gudanar da wani gagarumin gangami da jerin gwano domin nuna rashin amincewarsu da kuma yin Allawaai da kisan gillar da ake yi wa mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi da iyalan gidansa tsarkaka da wahabiya da masu bin tafarkixju suke yi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya hbarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na The Express Tribune cewa dubban mutanen kasar pakisan sun gudanar da wani gagarumin gangami da jerin gwano domin nuna rashin amincewarsu da kuma yin Allawaai da kisan gillar da ake yi wa mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi da iyalan gidansa tsarkaka da wahabiya da masu bin tafarkixju suke yi, musamman yan alkaida da Taliban daga cikinsu.
A wata wasika da ya aikewa Majalisar Dokokin kasar a jiya, shugaban kasar Tunisiya Moncef Marzuki ya ce kokarin da magoya bayan jam'iyyarsa ta Annahda ke yi na ganin cewa sun yi kane-kane a kan madafan iko na kasar ba tare da bai wa sauran jam'iyyu damar shiga a dama da su ba, abu ne da zai iya kawo wa jinjirar dimokuradiyyar kasar koma-baya. A cikin wasikar wadda wani mai ba shi shawara ya karanta a cikin zauren Majalisar amadadinsa, shugaba Marzuki ya fito fili karara inda ya nuna yatsa a kan wasu magoya bayan jam'iyyarsa ta Annahda kan cewa suna kokarin kame dukkanin madafan iko na kasar alhali kuwa Tunisiya kasa ce da ke kunshe da mutane masu bambancin ra'ayoyi.
Amma dai a lokacin da ake karanta wannan wasika, da dama daga cikin 'yayan jami'iyyar ta Annahda da suka hada da ministan kare hakkokin bil'adama Samir Dilou da kuma na ma'aikatar cikin gida Ali Larayedh sun fice daga cikin zauren Majalisar domin nuna fushinsu a game da wadannan kalamai na shugaba Moncef Marzuki.
1084143




captcha