Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar gwagwarmaya ta hizbullaha kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah ya yaba da kokarin da jamhuriyar muslunci ta Iran take yi a dukaknin bangarorn musamman ma a kan lamurra da suka danganci kasa da kasa da kuma yankin gabas ta tsakiya da halin yankin yake ciki.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadara na yanar gizo na tashar talabijin din Alamanr, cewa Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar gwagwarmaya ta hizbullaha kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah ya yaba da kokarin da jamhuriyar muslunci ta Iran take yi a dukaknin bangarorn musamman ma a kan lamurra da suka danganci kasa da kasa da kuma yankin gabas ta tsakiya da halin yankin yake ciki halinnyanzu.
Bayanin ay ci gaba da cewa akasarin mutanen da suke rayuwa a yankin gabas ta tsaiya ba su amince da salon siyasar Amurka da sauran kasashen yammacin turai a yankin ba, musamman ma idan aka yi la'akari da mummunar rawar da take takawa wanda hakan ya yi hannun riga da dukkanin kaidoji na kasa da kasa, bayan hakan kuma siyasarta tana tabbatar da cewa yanayin da ake ciki zai bayar da damar samar da wani sauyi na kalubalantar annan sao na bakar siyasa.
Babban jagoran kungiyar gwagwarmaya ta hizbullaha kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah ya yaba da kokarin da jamhuriyar muslunci ta Iran take yi a dukaknin bangarorn musamman ma a kan lamurra da suka danganci kasa da kasa da kuma yankin gabas ta tsakiya da halin yankin yake ciki kamar dai yadda bayanin ya yi nuni.
1085477