Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin musulunci a kasar Amurka sun kirayi kiristocin da ke cin zarafin addinin muslunci a kasar da su nemi gafara daga musulmi kan abin da suke yi na wulakanta musulmi wanda hakan ya yi hannun riga da dukkanin dokoki na kasa da kasa da nufin tabbatar da cewa an kawo karshen irin wadannan munanan ayyuka da suke yi wanda hakan ke samun goyon bayan gwamnati.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na tashar talabijin press TV, cewa mabiya addinin musulunci a kasar Amurka sun kirayi kiristocin da ke cin zarafin addinin muslunci a kasar da su nemi gafara daga musulmi kan abin da suke yi na wulakanta musulmi wanda hakan ya yi hannun riga da dukkanin dokoki na kasa da kasa da nufin tabbatar da cewa an kawo karshen irin wadannan munanan ayyuka da suke yi wanda hakan ke samun goyon bayan gwamnatin kasar wadda ta shahara da kiyayya da musulmi.
Yanzu haka dai da dama daga ciki mabiya addinin muslunci na kasar suna ganin cewa kiyayya da su na karuwa ne saboda dalilai na siyasa, musamman ma ganin cewa yanzu haka lokacin gdanar da zaben shugaban kasar ta urka na ci gaba da karatowa wanda kuma bisa ga ala'ada kiyay da musulmi da musulunci daga cikin abubuwan da ake yin kamfe na siyasa da su.
Rahoton ya kara da cewa mabiya addinin musulunci a kasar Amurka sun kirayi kiristocin da ke cin zarafin addinin muslunci a kasar da su nemi gafara daga musulmi kan abin da suke yi na wulakanta musulmi wanda hakan ya yi hannun riga da dukkanin dokoki na kasa da kasa da nufin tabbatar da cewa an kawo karshen irin wadannan munanan ayyuka da suke yi wanda hakan ke samun goyon bayan gwamnatin kasa tsawon shekaru.
1085957