IQNA

17:59 - September 03, 2012
Lambar Labari: 2404266
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani taron baje koli na nuna kayan msulunci a kasar Faransa tare da halartar wakilan cibiyoyin addinin muslunci na kasar da kuma wasu daga cikin malamai da masana da suka nuna matukar farinsinsu da wannan gagarumin ci gaba da aka samu.
Kamfanin diallcnin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo alkanz, an fara gudanar da wani taron baje koli na nuna kayan msulunci a kasar Faransa tare da halartar wakilan cibiyoyin addinin muslunci na kasar da kuma wasu daga cikin malamai da masana da suka nuna matukar farinsinsu da wannan gagarumin ci gaba da aka samu a harkokin muslmi.
Malamanin addinin kirista kuma dan gwagwarmaya na kasar Afirka ta kudu Archbishop Desmnond Tutu ya yi kira da a gurfarar da tsofaffin shugaban kasar Amurk da Pira minsitan Birtaniya a gaban kutu. A wata kasida da ya rubuta a jairdar The Observe, Desmond Tutu ya ce; karayar da Amurka da Birtaniya su ka shara akan cewa Iraki tana da makamai masu guba da kuma mamayeta akan haka a 2003 ya jefa duniya cikin rikici mai tsanani fiye da kowane lokaci. Desmond Tutu wanda ya sami kyuatar lambar Nobel ta zaman lafiya.
Ya ci gaba da cewa; mai makon su maida hankali kan muhimman matsaloli na duniya sai Amerika da Birtaniya su ka jawo abinda ya sake raba kan mutanen duniya. Desmond Tutu ya ki halartar taron karawa juna sani da aka shriya akan hanyoyin kyautata shugabanci a birnin Johannesburg a ranar talata saboda Tony Blair na cikin mahalartansa. Desmond Tutu ya ce; ba zai shiga karkashin inuwa guda ba da mutumin ya taka rawa a yakar Iraki da Amurka ta yi.
1089659Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: