IQNA

Musulmin Kasar Belgium Za Su Gudanar Da Wani Baje Kolin Kayayyakin Musulunci

17:51 - September 11, 2012
Lambar Labari: 2409953
Bangaren kasa da kasa, mabiya ddinin muslunci a kasar Belgium za su gudanar da wani baje koli wanda shi ne irinsa na farko a kasar da nufin saka kayayyakin da suke bayyana matsayin addininsu tare da tabbatar da cewa yin hakan zai taimaka matuka wajen bayyana ma sauran wadanda ba musulmi wani kadan daga cikin addinin muslunci.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gzio, cewa mabiya ddinin muslunci a kasar Belgium za su gudanar da wani baje koli wanda shi ne irinsa na farko a kasar da nufin saka kayayyakin da suke bayyana matsayin addininsu tare da tabbatar da cewa yin hakan zai taimaka matuka wajen bayyana ma sauran wadanda ba musulmi wani kadan daga cikin addinin muslunci sabanin abin da suka saba ji kansa.
Kimanin ma’aikatan kamfanin hakar ma’adinin Platinium dubu 10 suka fito zanga zanga a jiya litinin a harabar mahakar inda suke bara zanar kashe duk wani ma’aikacin da ya koma bakin aiki. Zanga zangar ta jiya ta zo ne bayan da yajin aikin da ma’aikatan kamfanin hakar ma’adinin Platinium yake kara yaduwa. Ma’aikatan suna bukatar kari a cikin akbashin da suke karba, wata wata, sai sai diran mikiyan da jami’an tsaron kasar Afrika ta kudu suka yiwa ma’aikatan masu yajin aiki ya jawo mutuwar mutane 34, kisa irinsa mafi moni wanda ya auku tun bayan kawo karshen mulkin wariyar launin fata a kasar.
Kungiyar ma’aikata wacce take shiga tsakanin ma’aikatan da kuma jami’an kamfanin sun bayyana cewa baza su shiga tattaunawa da jami’an kamafanin ba sai har ma’aikatan sun koma bakin ayyukansu zuwa jiya litinin. Amma ba wani ma’aikaci da ya koma aiki zuwa jiyan .
1095269





captcha