IQNA

Wani Jami’in Saudiyya Ya Baiwa Kasar Amurka Hakuri Kan Kone Ofisoshin Jakadancinta

22:29 - September 14, 2012
Lambar Labari: 2411139
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin jami’an gwamnatin wahabiyawan Saudiyya ya baiawa kasar Amurka hakuri kan kone ofisoshin jakadancinta da aka yi a wasu kasashen msuulmi saboda cin zarafin manzon Allah da Amurkawa suka yi a cikin wani fim da suka fitar wanda ke tabbatar da cewa gwamnatocin biyu manufar daya ce kan al’ummar musulmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kamfanin sadarwa na gwamnatin Saudiyya cewa, daya daga cikin jami’an gwamnatin wahabiyawan Saudiyya ya baiawa kasar Amurka hakuri kan kone ofisoshin jakadancinta da aka yi a wasu kasashen msuulmi saboda cin zarafin manzon Allah da Amurkawa suka yi a cikin wani fim da suka fitar wanda ke tabbatar da cewa gwamnatocin biyu manufar daya ce kan al’ummar musulmin duniya baki daya.
Ana shirin gudanar da wata gasa kan muhimman abubuwan da addinin muslunci ya ginu a kansu wadda ta kebanci matasa mabiya addinin muslunci na kasar wadda za ta gudana a birnin Rayazan na kasar tare da halartar malaman addini da kuma masana da shugabannin cibiyoyi.
Bayanin ya ce an bude wani masallaci a cikin bababr hedikwatar ‘yan sanda da ke birnin Bankok fadar mulkin kasar Thailand a wani mataki na kara tabbatar da mabiya addnin muslunci da ke kasar a matsayin daya daga cikin mabiya addinai sannu a kasar wadda akasarin mabiya addinain buda.
A wani bayani kuma shugaban kasar faransa gidan talabijin din kasar Faransa a zantawar da ta hada shi da gidan talabijin shugaban kasar ya bayyana cewa ba su lalae marhabin da Yusuf Qardawi bisa zarginsa da tunzura mutane wajen aikata ayyukan ta’addanci da kuma tsatsauran ra’yi, wanda a cewarsa Faransa ba ta amince da hakan ba.
1097639



















captcha