Bangaren kasa da kasa, daruruwan musulmi sun gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a gaban ofishin jakadancin kasar Amurka da ke birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya domin nuna rashin amincewarsu da abin da Amurkawa suka yi na cin zarafin manzon Allah.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na lexpressiondz, cewa daruruwan musulmi sun gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a gaban ofishin jakadancin kasar Amurka da ke birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya domin nuna rashin amincewarsu da abin da Amurkawa suka yi na cin zarafin manzon Allah ta hanayar fitar da fim din batunci gare shi (SAW)
Bayanin ya ci gaba da cewa masu gudanar da gangamin sun tar era taken rashin amincewa da abin daka a na keta alfarmar manz kuma ashirye suke yi dukaknin sadaukantarwa domin kare martabar wannan manzo da addininsa da kuma kur'anin day a zo das hi daga Allah madaukakin sarki, mahukuntan Birtania sun tura jami'an tsaro cikin kayan sarki domin bayar da kariya ga ofishin jakadancin Amurka.
Daruruwan musulmi sun gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a gaban ofishin jakadancin kasar Amurka da ke birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya domin nuna rashin amincewarsu da abin da Amurkawa suka yi na cin zarafin manzon Allah tsira amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa tsarkaka.
1100107