Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani jin ra’ayin jama’a a akasar Birtaniya ya tabbatar da cewa kyamar addinin muslunci da musulmi na karuwa fiye da lokutan baya a kasar sakamakon kamfe na bata sunan musulmi da ake yi musamman am yan siyasa da suka dauki hakan wata hanya ta neman kuri’a.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Onislam, cewa sakamakon wani jin ra’ayin jama’a a akasar Birtaniya ya tabbatar da cewa kyamar addinin muslunci da musulmi na karuwa fiye da lokutan baya a kasar sakamakon kamfe na bata sunan musulmi da ake yi musamman am yan siyasa da suka dauki hakan wata hanya ta neman kuri’a daga jama’a.
sakamakon wani jin ra’ayin jama’a a akasar Birtaniya ya tabbatar da cewa kyamar addinin muslunci da musulmi na karuwa fiye da lokutan baya a kasar sakamakon kamfe na bata sunan musulmi da ake yi musamman am yan siyasa da suka dauki hakan wata hanya ta neman kuri’a.
Yya ce wannan cin mutumcin da aka yi wa Manzon Allah (s.a.w.a) ya zo ne sakamakon gazawar da suka yi wajen fada irin karbuwar da Musulunci yake samu da kuma farkawar da al’umma suke yi yana mai cewa karya ce ‘yan siyasar Amurka suke yi na cewa ‘yancin hakkin fadin albarkacin baki ne ya hana su daukan mataki kan wannan cin mutumci da aka yi wa Musulunci alhali kuwa suna amfani da karfi da tursasawa wajen hana duk wani nuna adawa da siyasar girman kan duniya da kuma hatta sanya alamar tambaya kan lamarin ikirarin kisan kiyashin da aka yi wa yahudawa.
Haka nan kuma yayin da ya ke magana kan hare-haren da aka kai wa ofisoshin jakadancin Amurka da wasu cibiyoyinsu a kasashe daban-daban na duniya, Jagoran cewa ya yi hakan ya biyo bayan bakar siyasar Amurkan ne da kuma yadda al’ummomin suka kosa da irin wannan bakar siyasa ta Amurkan.
1100651