Bangaren kasa da kasa, masu gudanar da zanga-zangar lumana lumana akasar Bahrain sun tabbatar wa duniya cewa abin da suke yi bana neman rarraba kan al’ummar kasar ba ne domin kuwa su ne masu rinjaye amma kuma bas u taba furta hakan ba da sunan mazhaba ko abin da a yay i kama da hakan.
Kamfanin diallncin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na limamin birnin najaf yana cewa, ko shakka babu masu gudanar da zanga-zangar lumana lumana akasar Bahrain sun tabbatar wa duniya cewa abin da suke yi bana neman rarraba kan al’ummar kasar ba ne domin kuwa su ne masu rinjaye amma kuma bas u taba furta hakan ba da sunan mazhaba ko abin da a yay i kama da hakan.
Ya ci gaba da cewa tun bayan da al’ummar kasar Bahrain suka fara nuna rashin amincewarsu da salon mulkin mulukiya a cikin shekaru biyu da suka gabata, har inda yau take bas u taba yin amfani da karfi wajen mayar da martini kan zalunci da ake yi musu ba, alhali kuma kasashen larabawa baki dayanmsu suna goyon bayan abin da ke faruwa na murkushe su ta hanyar aikewa da taimako na soji ga sarakunan Bahrain.
Malamin y ace masu gudanar da zanga-zangar lumana lumana akasar Bahrain sun tabbatar wa duniya cewa abin da suke yi bana neman rarraba kan al’ummar kasar ba ne domin kuwa su ne masu rinjaye amma kuma bas u taba furta hakan ba da sunan mazhaba ko abin da a yay i kama da hakan tun tsawon shekaru biyu.
1189081