Bangaren kasa da kasa, Wani dan Majalisar dokokin Iran ya ce: Manufar Amerika da HKI ita ce kokarin raba kayunan Al'umar Musulmi a yankin Gabas ta tsakiya da ma sauran kasashen Musulmi na duniya baki daya kamar yadda shi ne shiri na yahudawa baki daya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, aA yau Talata ne a yayin da yake amsa tabbayoyin manema Labarai Huseini Subhani yayi Allah wadai da ayyukan ta'addacin da suka abku a Kasashen Iraki da Pakistan ,sannan ya kara da cewa: daya da ga cikin ayyukan Makiya a Gabas da tsakiya shine wargaza hadin kan Musulmi, sanya bambance-bambancen Mazhabobi don sake yana yin yankin gaba daya.
Dan Majilidar Dokokin ya kara da cewa: Kokarin da kasashen yammacin Duniya suke yi shine, idan su karaba kan Musulmi musamman Shi'a da Sunna to karfin da Musulmai suke da shi zai rage wajen fiskantar kasashen waje. Subhani ya kara da cewa yawan tashe-tashen hankulan da ake yi a kasashen Musulmi suke bawa Dakarun Kasashen wajen samun guri a Kasashen na Musulmi. Abin mamaki shi ne Amerika duk da da'awar da take yi na kare Hakin bil-Adama amma ita ce ke taimakawa kungiyoyin yan ta'adda masu Kashe Mutanen da ba su ji ba ba su ga ni ba.
A bangare guda kuma wani dan Majalisar dokokin Iran ya ce: Manufar Amerika da HKI ita ce kokarin raba kayunan Al'umar Musulmi a yankin Gabas ta tsakiya da ma sauran kasashen Musulmi. A yau Talata ne a yayin da yake amsa tabbayoyin manema Labarai Huseini Subhani yayi Allah wadai da ayyukan ta'addacin da suka abku a Kasashen Iraki da Pakistan ,sannan ya kara da cewa: daya da ga cikin ayyukan Makiya a Gabas da tsakiya shine wargaza hadin kan Musulmi, sanya bambance-bambancen Mazhabobi don sake yana yin yankin gaba daya.
1198214