Bangaren kasa da kasa, tarihin kungiyar yan uwa musulmi a msar ya zo karshe in ji daya daga cikin fitattun masahrhanta na kasar a zantarawarsa da kamfanin dilalncin labaran iqna a nan birnin Tehran a lokacin da yake halartar taron baje kolin kur'ani mai tsarki.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, tarihin kungiyar yan uwa musulmi a msar ya zo karshe in ji daya daga cikin fitattun masahrhanta na kasar a zantarawarsa da kamfanin dilalncin labaran iqna a nan birnin Tehran a lokacin da yake halartar taron baje kolin kur'ani mai tsarki wato Dr Asharf Biyumi.
Jamiar Al'azhar ta kasar Masar ta yi a..wadai kan kashe Mata guda 3 da Sojoji suka yi a maratsen jiya Assabar.Jaridar Almisriyun wanda ake bugawa a kasar masar ta habarta cewa a yau lahadi maliman Al'azhar sunyi a..wadai kan abinda ya faru a marecen jiya inda jami'an tsaro suka kashe Mata 3 a wajen wata zanga-zangar lumana da Mata masu kare halarcin hanbarerren shugaban kasar Muhamad Mursi suka gudanar.
Har ila yau Maliman na Jami'ar Azhar sun nemi Gwamnatin kasar ta kare rayukan masu zanga-zanga tare da tabbatar da tsaro a fadin kasar gaba daya. Yangunan kasar Masar na fiskantar zanga-zanga da magoya bayan Muhamad Mursi keyi tun bayan da Sojoji a kasar suka kifar dashi a ranar 3 ga watan yuli da ya gabata.
1260949