IQNA

An Bude Sabon Shafin sadarwa Domin Yaki Da Kungiyar Daesh A Ireland

17:01 - January 25, 2015
Lambar Labari: 2763375
Bangaren kasa da kasa, Wani malami mulsuli a cibiyar Al-mostafa (SAW) a birnin Blancher Dustown a yankin Ireland ya bude wani sabon shafin sadarwa na yanar gizo domin kalubanatantar ‘yan ta’adda.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yana gizo na The Journal cewa, a cikin wannan mako Shekh Muhammad Umar Al-Qadiri dan asalin kasar Pakistan mazaunin Ireland kuma wanda ya assa cibiyar Al-mostafa (SAW) a birnin Blancher Dustown a yankin Ireland ya bude wani sabon shafin sadarwa na yanar gizo domin kalubanatantar ‘yan ta’adda na Daesh kan ta’addancin da suke yi.
Wannan gungun da ke gudanar da wannan aiki ya hada da matasa musulmi yan kasashen Iraki da Syria da suke zaune a wannan kasa, inda a jiya aka sanar da bude shafin a hukumance mai suna (Jihad.Info) wanda zai rika tattauna muhimman batutuwa na wayar da kai musamman ga matasa.
Shafin ya ce daga ranar bakwai  ga watan Janairu zuwa 9 a gare shi da aka kai wa mujallar an mai cin zarafin addinin muslunci  cutar da musulmin da aka yi a cikin wannan kasa ya rubanya.
Cibiyar da ta ke fada da nunawa musulmi kama a faransa  a cikin watan janairu kadai ta iya kididdiga hare-hare da barazanar kisa da aka kai wa cibiyoyin musulmi da kuma su kansu musulmin har sau 116.
Shugaban Cibiyar mai fada da nuna kin jinin Musulunci
D dama daga musulmin kasar dai sun yi Allah wadai da harin da aka kai wa jaridar, sai dai duk da haka ba su tsira ba daga fuskantar barazana da kai wa cibiyoyoyinsu na taruka da ibada.
2762224

Abubuwan Da Ya Shafa: ireland
captcha