IQNA

An Kai Wa Limamin Masallacin Annabi (SAW) Hari A Birnin Madina

23:31 - May 18, 2015
1
Lambar Labari: 3305104
Bangaren kasa da kasa, limamin masallacin manzon Allah (SAW) ya tsallake rijiya ta baya tare da taimakon jami’an tsaro bayan da wani mutum ya kai masa hari.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habrata cewa, ya nakalto daga shafin sadarwana yanar gizo na tashar talabijin ta Al-alam cewa, a jiya Ali Abdulrahamn Al-huzaifi limamin masallacin manzon Allah (SAW) ya tsallake rijiya ta baya bayan da wani mutum ya kai masa hari tare da taimakon jami’an tsaro a lokacin sallar asubahi.

Ganin yadda faifan bidiyon ya ci gaba da yaduwa a kafofin sadarwa na zumunta ta hanyar yanar gioz, babban jami’I mai kula da huldar jama’a na masallacin manzon Allah (SAW) Abdulwahid Hattab ya bayyana cewa, mutumin bas hi da nufin kai hari kan limamin masallacin.

Y ace ya ji karatun limamin ne ya ratsa shia kan hakasai nufi inda yake, amma jami’an tsaro sun tare shi da nufi kare limamin saboda tsaron lafiyarsa, amma daga bisani an nufi gidan masu tabin hankali da mutumin domin duba lafiyarsa kamar dai yadda ya fada.

3304980

Abubuwan Da Ya Shafa: saudi
Wanda Aka Watsa: 1
Ana Cikin Dubawa: 0
Ba A Iya Watsa Shi: 0
Ba A San Shi Ba
5
5
AMMA DAN IZALA NE KO
captcha