iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Malami 92 daga malaman kasar Saudiyya sun kakkausar suka da yin Allawadai dangane harin ta’addancin da aka kai masalatan mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allaha gabacin kasar.
Lambar Labari: 3311027    Ranar Watsawa : 2015/06/05

Bangaren kasa da kasa, limamin masallacin manzon Allah (SAW) ya tsallake rijiya ta baya tare da taimakon jami’an tsaro bayan da wani mutum ya kai masa hari.
Lambar Labari: 3305104    Ranar Watsawa : 2015/05/18

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Mhammad Nemir daya daga cikin malaman Saudiyya ya gargadi gwamnatin kasar kan ta guji duk wani gigi na neman kashe Ayatollah Baqer Nemir.
Lambar Labari: 3288733    Ranar Watsawa : 2015/05/11

Bangaren kasa da kasa, a wani mataki mai ban mamaki babban mai bayar da fatawa a kasar Saudiyya bayan kwashe tsawon shekaru yana kiran 'yan ina da kisa na kungiyoyin Daesh da Nusra masu jihadi a yau ya fito ya ambace su da 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 1465132    Ranar Watsawa : 2014/10/28

Bangaren kasa da kasa, wata kotun gwamnatin Saudiyya ta yanke hukuncin kisa kan daya daga cikin manayan malana shi’a a kasar Ayatollah Namir Baqir Namir.
Lambar Labari: 1460704    Ranar Watsawa : 2014/10/15

Bangaren kasa da kasa, kasashe 20 ne suke halartar wani horo dangane da alkalancin gsar karatun kur’ani mai tsarki kuma ana gudanar da wannan horo ne a kasar saudi yyah.
Lambar Labari: 1452355    Ranar Watsawa : 2014/09/22

Bangaren kasa da kasa, manyan malaman babbar cibiyar addinin muslunci ta Azahar sun mayar da kakkausan martini dangane da yunkurin da shugabannin wahabiyawan Saudiyyah suke ni na dauke kabarin manzon Allah daga cikin masallacinsa mai alfarma.
Lambar Labari: 1446684    Ranar Watsawa : 2014/09/04