IQNA

Adadin Musulmi Ya Karu Da Kashi 7.2% A Kasar sapain Cikin Shekara Guda

23:57 - May 27, 2015
Lambar Labari: 3308636
Bangaren kasa da kasa, adadin mabiya addinin muslucni a kasar Spain ya karu a cikin shekara guda da fiye da kasha bakwai inda addin yaki miliyan 1 da dubu 850 cikin shekara.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Ina cewa, kididdiga ta tabbatar adadin mabiya addinin muslucni a kasar Spain ya karu a cikin shekara guda, da fiye da kashi bakwai inda addin yaki miliyan daya da dubu dari takwas a cikin sheakarar., musamamn a Catalonia, Anduls, Madrid, Valencia, Morsoa da kma malilia.

Bisa ga bayanin an tabbatar da cewa akasarin mutane dai sun fito ne daga kasashen Alageria, Tunisia, Libya, Mauritaniya da kuma Morocco, sai kuma daga kasashen yanking abas ta tsakiya da kuma nahiyar Afirka, wadanda suke shiga cikin kasar ta hanyoyi daban-daban wasu ta hanyoyi na shari, was kuma ta barauniyar hanya.

Tun a cikin shekara ta 2014 ma’aikatar kula da harkokin shari’a ta dara tantance adadin, yadda kuma daga bisani ta ce an samu karuwar bakin haure da kasha fiye da 42 cikin dari a kasar akasar, mafi yawa kuma mabiya addinin muslunci ne.

3308288

Abubuwan Da Ya Shafa: spain
captcha