Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin asadarwa na yanar gizo na jaridar Algad cewa, sarkin Saudiyyah ya kori ministan Hajji na kasar daga aikinsa, saboda abin da ya faru a mina da ma sauran abubuwan da suka faru a hajjin bana da nufin rage kakakusar sukar da masauttar kasar take fuskanta daga kasashen duniya kan sakacinta dangan eda wannan lamari.
Sarki Salman Bin Abdulaziz ya bayar da wannan umarni ne a jiya na safke Bandar Bin Hajjar da ya hada da wasu ministoci 5 na kasar kana bin da ya faru na kisan mahajjata a Mina da suka kai daruruwa da dama
A cikin bayanin an bayyana cewa sarkin ya safke Janar Usman Muhrej, bababn daraktan tsaro na kasa, da kuma Mausur Turkiya kakkain ma’aikatar harkokin cikin gida, Usaman bin Fadl magajin garin birnin Makka, Khalid Bin Qarar Alharbi.
Bayan fitar da wannan umarni na sarkin ne sai jami’ain suka dora alhakin abin da ya faru baki daya a kan mahajjata, tare da zame kansu da kuma nuna cewa mas aikin hajin ne ba su bi umarnin da kaidojin da aka gindaya musu ba.
3372153