Amirul Muminin Imam Ali (AS) yana cewa: "Duwatsu suna gushewa, amma kai ka tabbata kada ka gushe... ka san cewa taimako daga Allah ne mai girma da daukaka." Nahjul-balagha: Huduba ta 11