IQNA

A cikin ayyukan Hajji jifar shaidan alama ce ta sanin makikiyi da kuma nuna kiyayya ga makiyi. Idan duniya musulmi da al'ummar musulmi za su zama daya makiyansu, to bara'a ba ta da wata ma'ana Kenan. A lokacin da musulmi suke da makiya kuma suka gafala daga makiyansu, to hakika sun fada cikin babban kure da hasara. 
Ayatollah Khamenei

Kafircewa Dagutu Hanya Ce Ta Imani Da Allah