IQNA

Matsayin Masu Ziyara A Ranar Kiayama

Imam Sadeq (AS) yana cewa: Babu wani mutum a ranar kiyama da ba zai yi fatan da ma ya kasance daga cikin masu ziyarar Imam Hussain (AS) ba, saboda ganin yadda Allah madaukakin sarki yake girmama wadanda suka kasance daga cikin masu ziyarar Imam Hussain (AS). Littafi: Kamil Ziyarat, shafi 135
Abubuwan Da Ya Shafa: kamil ziyarat ، imam hussain ، iqna