IQNA

Gidan radiyon Kur'ani Na Kahira Ya Bayar da Kyuatarsa Ga Radiyon Dubai

23:38 - November 12, 2017
Lambar Labari: 3482094
Bangaren kasa da kasa, gidan radiyon kur'ani na Dubai ya samu kyautar tashar kur'ani da ke birnin Alkahira na kasar Masar.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin Sautul Ummah cewa, a jiya gidan radiyon kur'ani na Dubai ya samu kyautar tashar kur'ani da ke birnin Alkahira na kasar Masar da ake bayarwa duk shekara.

Wannan dai shi ne karo na shida ajere da tashe radiyon kur'ani ta kahira take bayar da irin wannan kyauta a taron da ake gudanarwa, wanda ya samu halartar kasashe 18 na duniya.

Taron dai an bas hi take ta'addanci ya sha kayi a hannun Masar, tare da yin ishara kan muhimamncin yada sahihiyar koyarwa ta kur'ani mai tsarki, maimakon yin amfani da salo salon asauran ra'ayi da ke kai matasa shiga ta'addanci da sunan musulunci.

3662286


captcha