IQNA

0:00 - August 27, 2018
Lambar Labari: 3482928
Bangaren kasa da kasa, wani dattijo dan shekaru 81 da haihuwa ya rubuta kur'ani mai tsarki har sau 70 a rayuwarsa.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, wani dattijo mai suna sheikh Shu'aib dan shekaru 81 da haihuwa ya rubuta kur'ani mai tsarki har sau 70 da hannunsa.

Wannan dattijo dai ya kasance mutum mai himma matuka da bayar da hankali kana bin da ya shafi kur'ani mai tsarki a cikin rayuwarsa.

Daga cikin ayyukansa har da ware wuri na musamman domin koyar da karatun kur'ani mai tsarki ga dalibai masu son koyon karatun kur'ani da rubutusa.

An girmama wannan dattijo  a wata cibiyar kur'ani da ke birnin Riyad na kasar Saudiyya sakamakon wannan aiki nasa.

3741320

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، afrika ، kamfanin dillancin labaran iqna
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: