IQNA

22:52 - October 03, 2018
Lambar Labari: 3483023
Bangaren kasa da kasa, an fitar da wani cikakken kur'ani a cikin sauti da nauoin kira daban-daban a wasu kasashen nahiyar Afrika.

 

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, shafin yada labarai hadra maut ya bayar da rahoton cewa, an fitar da wani cikakken kur'ani a cikin sauti da nauoin kira daban-daban a wasu kasashen nahiyar Afrika a cikin 'yan kwanakin nan.

Bayanin ya ci gaba da cewa, babbar manufar hakan it ace samar da wani tsari na tantance kira'oi wanda dama mafi yawan lokuta kasashen Afrika ne suke yin karatu da kiraoi daban-daban.

Yanzu haka madabantu da dama ne suka hada karfi da karfe domin gudanar da wannan babban aiki da ake ganin zai amfanar da masu son sanin banbancin kira'oi.

3752652

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، Afrika ، daban-daban
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: