IQNA

22:57 - May 04, 2019
Lambar Labari: 3483603
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron mamalan kur’ani an kasar Birtaniya.

Kamfanin dilalncin la

Kamfanin dilalncin labaran iqna, an gudanar da zaman taron mamalan kur’ani an kasar Birtaniya karo na uku.

Babbar manufar wannan taro ai ita ce tsara yadda a za a gudanar da shirye-shirye na cikin watan Ramadan mai alfarma.

Bisa ga al'ada musulmin kasar Birtaniya a kowace sukan taru a masallatai da kuma cibiyoyin addinin musulunci domin gudanar da harkokinsu na addini.

Daga cikin muhimman abubuwan da suke har da karatun kur'ani mai tsarki, inda malaman kur'ani sukan shagaltu da karatuttuka da kuma koyar da mutane.

Baya ga haka kuma ana gudanar da tarukan buda baki, inda akan gayyaci musulmi da ma wadanda a musulmi ba, domin su ga irin abubuwan da musulmi suke a wannan lokaci na ibadar azumin watana ramadan.

3808675

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، ، ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: