IQNA

15:46 - November 21, 2019
Lambar Labari: 3484262
Bagaren kasa da kasa, wata cibiyar bayar da shawarwari ga mata musulmi a kasar Canada ta fara.

Kamfanin dillancin labaran iqna, ya nakalto daga shafin muslim Link cewa, cibiyar Nisa Helpline ta fara aiki gadan-gadan a kasar Canada.

Bayanin ya ce wannan cibiya tana gudanar da ayyukanta ne na bayar da shawawai ga mata musulmi kan abubuwan da suka shafe su.

Daga lokacin kafa ciyar a zuwa yanzu mata dubu 24 ne suka tuntubi cibiyar domin neman shawara kan abubuwan da suka shafe su.

Awai kwararru a ciniyar wadanda suke da masaniya lamurra na zaman takewa, da kuma na addini, wadanda suke gudanar da aiki kyauta domin taimaka ma mata musulmi.

Tun 2014 e aka kafa ciyar da suna cibiyar gudanar da ayyukan alhairi, amma a halin yanzu cibiyar ta koma ta bayar da sharawa kan abubuwan da aka ambata.

 

3858386

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، Canada ، fara ، shawarwari ، musulmi ، mata
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: