IQNA

22:18 - January 03, 2020
Lambar Labari: 3484371
Mai tsara rahoto na musamman na Majalisar Dinkin Duniya, Agnès Callamard ce ta bayyana haka, a shafinta na Twitter sannan ta kara da cewa; Yin amfani da jiragen yaki marasa matuki domin kisa yana cin karo da doka.

Agnès Callamard ta kara da cewa; Ana iya kai hari irin wannan ne kadai idan ana fuskantar wani hatsari da babu makawa sai ya faru.

Amurka ta yi amfani da jirgi maras matuki wajen kai jari akan lafanar janar Kassim Sulaimani a kusa da filin saukar jiragen sama na birnin Bagadaza na Iraki     http://ha.hausatv.com

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: