IQNA

Dubban daruruwan al'ummar birnin Tehran sun gudanar da jerin gwanon yin tir da kisan Hajj Qasem Solaimani da Amurka ta yi, are da neman a dauki matakin mayar da martani cikin gaggawa.