IQNA

15:05 - January 04, 2020
Lambar Labari: 3484374
Dubban jama’a ne suka gudanar da jerin gwano a birane daban-daban na Najeriya domin tir da kisan Qasem Solaimani.

Kamfanin dillancin labaran IQNA, dubban jama’a sun gudanar jerin gwano a wasu birane na arewacin Najeriya, domin yin tir da Allawadai da kisan Janar Qasem Solaimani da Amurka ta yi.

A yayin jerin gwanon dai an yi da yin taken la’antar Amurka wadda ta kaddamar da harin da ya yi sanadiyyar yin shaharsa tare da wasu abokan aikinsa a cikin kasar Iraki.

 

https://iqna.ir/fa/news/3868880

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: