IQNA

23:51 - April 23, 2020
Lambar Labari: 3484736
Tehran (IQNA) ofishin Ayatollah Sistani babban malamin addini na kasar Iraki ya sanar da ranar Asabar a matsayin ranar farko ta watan Ramadan.

Kamfanin dillancin labaran Saumaria News ya bayar da rahoton cewa, ofishin Ayatollah Sistani babban malamin addini na kasar Iraki ya sanar da ranar Asabar a matsayin  watan Ramadan mai alfarma.

Sai dai a daya bangaren wakafi ahlu sunnaha  kasar ta Iraki ya sanar da ranar yau Alhamis a matsayin ranar karshe ta watan Sha’aban, gobe Juma’a kuma daya ga watan Ramadan.

 

3893706

 

Abubuwan Da Ya Shafa: ayatollah sayyid ali sistani ، ofishin ، watan ramadan ، mai alfarma ، gobe ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: