IQNA

Bude Masallacin Ma'aiki (SAW) da Masallacin Aqsa

9:37 - June 02, 2020
1
Lambar Labari: 3484855
Da jijjifin safiyar jiya ne aka bude masallacin manzon Allah (SAW) a birnin madina, da kuma masallacin Aqsa mai alfarma a birnin Baitul Maqdis, bayan kwashe tsawon fiye da watanni biyu suna rufe saboda matsalar corona.
Wanda Aka Watsa: 1
Ana Cikin Dubawa: 0
Ba A Iya Watsa Shi: 0
Abdulaziz Mohammed
0
0
Aslm Yan uwa masoya manzon s a w Ina Taya iyan uwa masoya rasulillah murnar maulidin annabi Muhammadu s a w muna sonsa muna qaunar sa jinin mu da ramu fansa agare ya rasulillah ya Allah duk wadanda suke nuna batanci ga annabi rahama da masu goya masu baya Allah ka azzaftar da su azzaba Wanda bakatabayi wa wata halitta irintaba ya Allah shugaban kasan faransa tsenemasa da masu goyon bayansa dan habibin ka Muhammadu rasulillahi (s a w)
captcha