IQNA

21:22 - August 06, 2020
Lambar Labari: 3485060
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya hali na kasar Iran ya aike da sakon taya alhini ga al’ummar kasar Lebanon.

Sakon na jagoran juyin juya hali na kasar Iran ya zo a cikin babban shafinsa na yanar gizo KHAMENEI.IR kamar haka:

Muna taya dukkanin al’ummar kasar Lebanon alhinin abin da ya faru na fashewar wasu abubuwa masu karfi a birnin Beirut, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da jikkatar wasu, muna tare da al’ummar Lebanon, masu hakuri da juriya, kuma muna fatan Allah yasa kare su kuma ya musanya musu asarorinsu da mafi alhairi.

 

 

3915025

 

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: