Tehran (IQNA) an kayata hubbaren Amirul Muminin Ali (AS) domin zagayowar lokacin Ghadir.

An gudanar da aikin kayawata hubbaren Imam Amirul muminin Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki da furanni a shirin zagayowar ranar Ghadir.
Wannan aiki dai an gudanar da shi ne cikin kwararan matakai na kiwon lafiyawa, sakamkon matsalar da ake ciki ta yaduwar cutar corona.
Za a iya kallon wasu daga cikin wadannan hotuna a nan: