IQNA

22:52 - August 14, 2020
Lambar Labari: 3485085
Tehran (IQNA) fitaccen makarancin kur'ani Mahmud Shuhat Anwar dan kasar Masar ya yi karatu da lumfashi daya a kasar Kuwait.

Mahmud Shuhat Anwar fitaccen makarancin kur'ani dan kasar Masar ya yi karatu da lumfashi daya a kasar Kuwait a wurin taron janazar Abdulaziz Sarkhu, tsohon malamin jami'a kuma dan majalisar dokokin kasar.

3916303

 

Abubuwan Da Ya Shafa: lumfashi daya ، majalisar dokokin kasar ، kasar Kuwait ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: