IQNA

Tehran (IQNA) musulmi a sassa daban-daban na duniya sun gudanar da gangami a ko’ina a cikin fadin duniya a cikin ‘yan kwanakin da suka gabata, domin nuna rashin amincewa da cin zarafi da kuma batunci ga manzon Allah (SAW) da kuma goyon bayan da shugaban Faransa Macron ya nuna kan batuncin.
 
 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: musulmi ، duniya ، batunci ، manzon Allah ، Faransa