IQNA

Masallacin Nizamiye Mallaci Mafi Girma A Afirka Ta Kudu

Tehran (IQNA) masallacin Nizamiye da ke kasar Afirka ta kudu yana daga cikin masallatai mafi girma a duniya.

Masallacin Nizamiye da ke garin Midrand na kasar Afirka ta kudu, bayan kasantuwar yana cikin masallatai mafi kyau, a lokaci guda kuma yana daga cikin masallatai mafi girma a duniya. Gininsa ya yi kama da ginin masallacin Silimiyya na kasar Turkiya, an fara ginin masallacin a 2009, an kammala shi a 2012.

Abubuwan Da Ya Shafa: masallaci ، mafi girma ، a duniya ، afirka ta kudu