iqna

IQNA

a duniya
Tehran (IQNA) Da isowar karamar Sallah, musulmi a kasashe daban-daban na gudanar da wannan gagarumin biki ta nasu salon, sanye da sabbin tufafi, da bayar da Idi ga yara, ziyartar 'yan uwa da kuma yin burodi na musamman da kayan zaki na daga cikin al'adun wannan idi.
Lambar Labari: 3489027    Ranar Watsawa : 2023/04/23

Tehran (IQNA) Ahmed al-Tayyib, Sheikh al-Azhar, ya wallafa a shafinsa na Twitter yana taya kiristoci a fadin duniya murnar Kirsimeti da kuma shiga sabuwar shekara.
Lambar Labari: 3486762    Ranar Watsawa : 2021/12/31

Tehran (IQNA) Iran ta sanar da cewa ba ta karbar izini daga kowa a duniya domin inganta ayyukanta na tsaro.
Lambar Labari: 3486727    Ranar Watsawa : 2021/12/25

Tehran (IQNA) Majalisar dattawan Amurka ta amince da ayyana musulmi da Joe Biden ya yi a matsayin wakilin Amurka na farko kan harkokin ‘yancin addini.
Lambar Labari: 3486704    Ranar Watsawa : 2021/12/19

Tehran (IQNA) Shugaban Jami’ar Tanta da ke Masar ya yi maraba da Saad Hashish, wanda ya rubuta kwafin kur'ani mafi tsawo da hannunsa.
Lambar Labari: 3486660    Ranar Watsawa : 2021/12/08

Tehran (IQNA) masallacin Nizamiye da ke kasar Afirka ta kudu yana daga cikin masallatai mafi girma a duniya .
Lambar Labari: 3485416    Ranar Watsawa : 2020/12/01